National Coordinator ta Better Life for Children and Women Future Foundation, AMB Dr. Sameera Abubakar, ta Halarci Taron Bikin Ranar Mata ta Duniya Tare da Wasu Daga Cikin Membobin Kungiyar.
A yammacin wannan ranar ta Alhamis , National Coordinator ta Better Life for Children and Women Future Foundation, AMB Dr. Sameera Abubakar, ta halarci taron bikin Ranar Mata ta Duniya tare da wasu daga cikin membobin kungiyar. An tattauna muhimmancin kasuwancin mata a Musulunci, tare da gabatar da jawabi daga Mlm Madina Umar Sani. Allah ya saka da alheri, ya kara daukaka wannan yunkuri